Ring doughnut 🍩

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Doughnut yayi dadi ga laushi, g kuma yayi yadda akeso 🍩😋 yummy,soft, and delicious 😋

Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFulawa
  2. Sugar 7tbp
  3. Madara 5tbp
  4. Yeast 1 +½ tsp
  5. 1Kwai
  6. Butter 3tbp
  7. 1 cupRuwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade duk dry ingredients dinki wuri daya fulawa,madara,yeast and sugar ki juya saiki fasa kwai daya ki juya y hade da dry ingredients dinki saiki zuba ruwan dumi kisa hannu kijuya sosai

  2. 2

    Zakiga yana kama hannu sosai karki damu ki tanadi 1 cup na flour a gefe kinayi kina saka hannunki cikin flour din kuma kina barbadawa akan dough dinki harsai kinga y daina kama hannu sai kuma kisa butter ki juya sosai sai butter din ta hade sosai a jikin dough din

  3. 3

    Saiki dakko dough dinki ki daura a wurin d kk aiki (working surface) ko kuma kiyi amfani da rolling board ki barbada flour akai saiki daura dough din kiyi kneading 10mnts kneading fa sosai saiki dakko rolling pins ki barbada masa flour kiyi ta bugun dough din nan na tsawon 5mnts zakiji yayi laushi kuma y zama babu nauyi

  4. 4

    Saiki yayyanka shi, ki dakko dough guda daya ki daura shi a tafin hannunki saiki dakko gefe ki kawoshi tsakiya ki dakko wani bangaren ma ki kawoshi tsakiya hk zaki tattara bakin wuri daya saiki mulmulashi zai baki round shape saiki dan fadadashi ki barbada flour akan try saiki daura dough dinki akai hk zakiyi harki kammala

  5. 5

    Saiki rufe ki bashi 35mnts y huta saiki daura mai akan wuta yadanyi zafi ba sosai ba yadda zaki iya saka yatsarki a ciki tsawon sakan5 saiki saka doughnut dinki ki soya ki kula d yanayin wutarki fa sosai yanada muhimmanci🤗

  6. 6

    Shknn kin gama doughnut dinki

  7. 7

    Aci dadi lpya😋🥰

  8. 8

    Bayani dalla-dalla sai naga cooksnap 🤗😍

  9. 9

    Bye 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (11)

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai
@Sams_Kitchen dan Allah yazanyi yayi farin layinnan nayi amma baiyiba

Similar Recipes