Buns

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Baa bawa yaro mai kiiwa
Dadi inayinsa a karyan safe

Buns

sharhuna da aka bayar 2

Baa bawa yaro mai kiiwa
Dadi inayinsa a karyan safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2kofi filawa
  2. 5 tspmadara ta gari
  3. 1 tbspyeast
  4. 2koyi
  5. 3 tbspbutter
  6. 1/2salt
  7. 5 tbspsugar
  8. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Nahada bosheshshen kayan gaba daya se na garwaya senafasa koyi siyadan cure nasa ruwa kadan se yahade se nadan damashi yahade se nasa buta yashige ciki yayi sul Sena buga nabarsa yatashi

  2. 2

    Nazo na mulmul na rufe da kitchen towel ya tashi na soya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes