Rice Drink

Sweet And Spices Corner
Sweet And Spices Corner @sweet_n_spices
Kano

Wannan lemun yana da matukar dadi da amfani ajiki

Tura

Kayan aiki

15mintuna
7 yawan abinchi
  1. 1 cupShinkafar tuwo
  2. Dankalin hausa guda 1 karami
  3. Kanumfari dai dai yadda ake bukata
  4. 1Danyen citta guda
  5. 1/2Coconut rabi
  6. Madara ta gari babban cokali biyar
  7. Sugar dai dai bukata
  8. 1/2 tspMilk flavor

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki jika shinkafa na 1 hour, sai ki bare coconut ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki fere dankali ki yanka kanana

  3. 3

    Sai ki samu blender ki zuma shinkafa, dankali, coconut, kanumfari da danyen citta kiyi blending

  4. 4

    Idan yayi laushi sai ki tace ki zuba sauran ingredients din

  5. 5

    Shikenan sai kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai (7)

Similar Recipes