Kayan aiki

  1. Kofi guda na chtoura
  2. Mai
  3. Kayan miya
  4. Maggie
  5. Gishiri
  6. Albasa
  7. Cabbage
  8. Carrot
  9. Green pepper
  10. Green peas
  11. Bay leaf
  12. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Soya kayan miya da Mai idan sun fara soyuwa a saka bay leaf da curry da maggie

  2. 2

    Bayan sun soyu a zuba ruwan zafi da green peas ya dahu

  3. 3

    Idan sun tafasa a zuba chtoura ya dahu sosai saboda kama wake yake

  4. 4

    Bayan ya dahu a rage wuta a saka cabbage, carrots, albasa, green pepper

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

Similar Recipes