Kayan aiki

3 hours
2 yawan abinchi
  1. Danyen nama
  2. Skewer
  3. Kuli kuli
  4. Magi da citta
  5. Curry da tyme
  6. Diyan miya da bakin yaji
  7. Twanka
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

3 hours
  1. 1

    Da farko zaki rage girman namanki kiyishi da fadi sannan ki dauko skewer kina sawa tsoka hudu hudu har namanki ya kare.

  2. 2

    Saiki dauko turmi kixuba citta da baking yaji dadiysdiyan miya ki daka in sun daku saiki zuba magi da kuli da thyme da curry ki daka inya daku saiki dauko namanki ki kama juyashi cikin kuli har ko ina ya samu saiki Shafa mai saiki kara kadashi cikin kuli kuli ya hade sosai bayan 1 hour saiki aza ga waya ta gashi ki gasa kina jujjuyawa har ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

Similar Recipes