Dabun shinkafa

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Abincin gargajiya ne mai dadi#kitchenchellenge

Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 1 cupTsakin shinkafa
  2. Mai
  3. Zogale
  4. Attaruhu
  5. Sinadarin dandano
  6. 1 cupDanyar gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara Tsakin shinkafarki ki wanke ki barshi ya tsane Sai ki dauko steamer kisa aciki ki Dora idan baki da steamer Sai ki Samu tukunya kisa koda plate din silver kisa ruwa Sai turara aciki idan yayi kamar 30 mint Sai ki sauke

  2. 2

    Sai ki xuba zogale mai Sinadarin dandano gyada da Attaruhu dakika yi greetin din shi ki juya sosai Sai ki mayar ya kuma turarawa shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai (3)

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Masha Allah dambu my love😋🤩💃 @cook_20896228 zaaci dadi a nan

Similar Recipes