Kunun gyada

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikakkiyar gyada
  2. Mahamsa
  3. Sugar
  4. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dama gyadarki da ruwa sai ki tace ki zuba ruwan gyadar a tukunya sai ki Dora a wuta, idan Kinga ya kusa tafasa saiki tsaya akai kina juyawa saboda zai iya zubewa, da zarar ya tafasa sai ki zuba mahamsa dinki ki barta ta dahu sai ki sauki ki matsa lemon tsami ki zuba yanda kikeso sai kisa sugar

  2. 2

    NB ba a rufe tukunyar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamma's Kitchen
Mamma's Kitchen @meend1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes