Kayan aiki

  1. Filawa gwangwani biyu
  2. 1 1/2 tbspnButter
  3. Oil 1tsbsp
  4. Warm water
  5. 1 tbspspoon
  6. Salt pinch
  7. 1Kwai
  8. 1 tspYeast
  9. Nikaken nama
  10. Kayan dandano da kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa filawa,Yeast,sugar,salt,kwai,Mai,sai butter din anarka asa

  2. 2

    Sannan ki hada nama da komai da komai

  3. 3

    Ki rinka kutsi kina floating dinshi kinasa nama atsakiya kiyi Kamar ball sai ki rufe yadan tashi sai gashi,

  4. 4

    Ashafa kwai Asama ayi baking shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai (9)

Farida Ibrahim
Farida Ibrahim @faridaibrahim221
Masha Allah,amma dole sai baking ko xa'a iya soyawa?

Similar Recipes