Dublan

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Dublan tun muna yara idan zaayi buki anayi a gida amma da baya aka bar yi sede a tafi wirin masu sanna a sawo yanzu alhamdulillah komai yazo cikin sauki idan kina marmari yinkawai zakiyi kici da yara

Dublan

Dublan tun muna yara idan zaayi buki anayi a gida amma da baya aka bar yi sede a tafi wirin masu sanna a sawo yanzu alhamdulillah komai yazo cikin sauki idan kina marmari yinkawai zakiyi kici da yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Filawa kofi
  2. Baking powder chokali 1
  3. Gishiri chokali 1
  4. Sugar chokali 1
  5. Mai ko butter chokali 1
  6. Ruwan sugar
  7. 1Sugar kofi
  8. 1Lemun tsami
  9. Ruwa rabin kofi
  10. Kwalliya
  11. Ridi
  12. Habbatus sauda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade filawar ki kisaka sugar gishiri

  2. 2

    Sannan kisa mai da baking powder

  3. 3

    Se ki saka ruwa kadan kada kina mulkawa har ya dena laqewa a hannun ki ki rufe ki bashi kaman minti 30

  4. 4

    Ki murza da rollin pin ko kwalba haryayi palepale sosai se ki yanka ki nada yadda kikeso

  5. 5

    Idan kin tara se soyawa ga wasu zabi nan kala kala a qasa

  6. 6

    Ki tsaga 2 se ki yanka daga tsakiya kada ki kai karsheki nade

  7. 7

    Zefito haka sannan ki soya

  8. 8

    Shi kuma wannan zaki yanka sala sala se ki hada 3 wuri daya

  9. 9

    Sannan kiyi kitso ki hada bakin se ki soya

  10. 10

    Shi kuma wannan irin na maman Jaafar zaki yankasu round sannan kisa hannu ki tsuge tsakiyyan

  11. 11

    Da kin tsame daga mai yana da zafin nan zaki saka cikin ruwan sugar se ki tsame ki barbada ridi ko habbatu sauda ko duka

  12. 12

    Shikuma ruwa suga idan zakiyi kisa ruwa a tukun ya ki zuba sugar ki motsa ya narke

  13. 13

    Sannan kisaka ruwan lemun tsami idan kina da min ki jefa se ki barshi yayi ta dahuwa har yayi kauri se ki kashe ki barshi ya huce sannan kisaka dublan lokachin da takeda zafi

  14. 14

    Yanzu de dublan ta kammala ga hotuna kusha kallo kafin ku gwada 😅

  15. 15
  16. 16
  17. 17
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes