Fanke

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Inason fanke sosai kuma banji wahalar yin shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 awa
mutane 4 yawan abinchi
  1. Kofi biyu na flour
  2. Qaramin cokali na yeast
  3. Sugar Rabin kofi
  4. Ruwan dimi
  5. Man suya

Umarnin dafa abinci

1 awa
  1. 1

    Zaki hada flour da sugar da yeast sai ki motse sai ki zuba ruwan dimi kina motsawa. Kar yayi kauri sosai kar yayi ruwa sosai kuma. Sai ki ruhe ki she wuri mai dimi zuwa awa daya.

  2. 2

    Bayan ya tashi sai ki qara motsawa sai ki sa ma hannunki ruwa ki debo kwabinki kina jefawa cikin mai me zahi kina anfani da babban yatsanki da manuni.

  3. 3

    Idan yayi sai ki juya har yayi kalar da Kika Gani sai ki kwashe. Aci lahiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (6)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Aiko Nima zan zuba Su a Hausa kwanan nan insha Allah

Similar Recipes