Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Salad,tumatur, albasa,cucumber
  4. Yaji
  5. Maggi
  6. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara wake ki sa a tukunya ki wanke ki xuba ruwa ki dora shi ki sa dan sikari kirufe yai ta dawuwa.in ya kusa ki wanke shinkafa ki xuba ki rufe in sun dawu ki tace ki tsane.

  2. 2

    Ki soya manja ko farin mai

  3. 3

    Ki gyara salak ki yanka d tumatur, kokumba,albasa ki wanke su

  4. 4

    Ki daka yaji mai dadi a sa maggi...a ci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

sharhai (9)

Similar Recipes