Tura

Kayan aiki

40mins
  1. Filawa cup 2
  2. Ruwan kanwa
  3. Kuka chokali 1
  4. Mai,
  5. Yaji chokali 1
  6. Kabeji 1
  7. albasa 1
  8. cucumber 1

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Na tankade filawana da kuka sai nasa ruwan kanwa na kwa6a har ya hade jikinshi

  2. 2

    Ruwa ya tafasa na jefa Dan wake a ciki bayan ya Nuna na kwashe

  3. 3

    Na kawo yankakken kabeji albasa da cucumber nasa soyayyen man gyada na da yaji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mommazarah
Mommazarah @Mommazarah1
rannar

sharhai

Similar Recipes