Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 10mintuna
  1. #akushidarufi

Umarnin dafa abinci

Minti 10mintuna
  1. 1

    Ki jajjaga albasarki ki zuba a tukunya ki da zuba mai

  2. 2

    Sannan ki jajjaga attarugu ki zuba ki daurashi a kan wuta su soye

  3. 3

    Sannan ki zuba kayan hadin indomie daganan ki dan tarfa ruwan zafi kadan

  4. 4

    Sai ki zuba indomie a ciki

  5. 5

    Ki yanka Koran tattasai da albasa ki zuba kada ki bari ya dahu

  6. 6

    Sosai sai nace aci lafiya #akushidarufi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Official Haleemah
Official Haleemah @cook_35369604
rannar

sharhai

Similar Recipes