Crunchy Caramel Bar

@matbakh_zeinab @cook_20342095
Ayima Yara zasuyi farin ciki matuka harda mahaifiyar ma duk zakuyi farin ciki, akwai dadi baa mgn, zaki iya amfani da baking powder idan bakida soda..
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki shafa mai cikin baking tray ko wani plate na sulba duk wanda kike dashi dai saiki aje a gefe Asa man wadatacce, saiki Dora non stick pan wuta kizuba sugar dinki kiyita juyawa kisa wutar kadan zakiga yana chanza colour yana komawa golden brown idan sugar ya gama narkewa saiki kashe wutar ki aje yasha iska 30second haka saiki zuba baking soda kijuya ki tabbatar sun hade saiki juye Akan tray dinki ki aje agefe yayi 10/15 idan yasha iska shikenan saiki ballashi girman da kike bukata shikenan
- 2
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Egg roll
Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan...


Crunchy caramel
Wannan abun kowama xai iyaci ke,yara,ogah yanada daɗi sosai saikuma ku gwada kusha lagwada😆#foodex#cookeverypart #worldfoodday


Alkubus
Yana bukatar bugu idan har kinason yayi miki laushi kamar wannan, yeast din zaki iya saka 1tbs da kadan , Amman ni 2 nasa


Dublan
Dublan na daya daga cikin abubuwan da nake matukar kauna❤️


Chocolate Pancake
Yummy baa mgn


Red valvet cookies daga Amzee’s kitchen
Yara suna sonshi inzasu school akwai dadi


Vanilla cupcakes
Zaki Iya yiwa yara domin makaranta


Cup Cake
Zaki iya tarbon baki ko ayiwa oga ko Yara Don zuwa makaranta


Awarar dankali
Wannan akwai dadi baa mgn...


Chocolate cake
#CDF


Cup cakes
Hadin cake domin yara


Cincin


Mini pancake
Yummy zaki iya ma yara su tafi skul dashi and it's easy to make


Chocolate cup cakes
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae


Milk cin cin
Yarana sunason cin milk cin cin domin akwai dadi matuka


Baked Egg Custard
Yana da amfani matuka ga lafiyar yara da manya


30pcs RVC
Wannan recipe din cake din Nada dadi da saukin yi, zaki iya amfani dashi wajen Karin safe,taron biki,suna,sallah,ko kuma birthday#method#CHE


Pizza
Zaki Iya amfani da kwai, ko Kuma cheese ko Wanda nai amfani dashi


Dry grapes cookies
Hadin cookies domin yara


Chocolate chips cookies
Wana cookies din nayi shine ma yara ma school lunch box dinsu kuma yayi dadi


Chocolate cake
A duk kalolin cake da muke dasu babu wanda nafiso kamar chocolate cake kuma yarona ma yanasonshi. Dan haka bana dadewa sai nayi.😋😍


Bread rolls
Yanada laushi da dadi. #bakeabread


Cupcakes
🍰 cake akwai dadi sosai hardae idan yayi taushi 😋😋


Snickledoddle mug cake
Duk wana ciki free online class dinmu nai 💃💃💃💃💃🥰 #mugcake


Caramel popcorn
Caramel popcorn akwai dadi sai kun gwada zaku gane....sai ma kana kallan favorite movies kina ci wow😋


Pancake mai plantain
Yawanci idan plantain kou ayaba ta nune sai azubar, bayan akwai hanyoyi da dama na sarrafata


Doughnut
Baa saka ruwa ko milk cikin wannan doughnut din, cream nd yoghurt kawai, wannan shi ake kira doughnut 🍩 😋sai an gwada Akan San na kwarai❤️


Cake din busasshen inibi
Yayi matukar dadi ga kamshi mai kayatarwa. #happychildren'sday


Wainar shinkafa
#team6lunch waina akwai dadi sosai ko da bakaci da miya ba,zaka iya cinta ma haka koka sha da lemo ko shayi.


Basbousa
Idan mutum Nason kwakwa zai Iya watsata aciki yafi dadi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15587855
sharhai (8)