Dambun tsakin masara

Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
GOMBE

Yanada dadi sosai #gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. zogale
  3. tarugu da albasa
  4. kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tsakin ki saiki gyara zagalenki ki wanke tare da gishiri kadan

  2. 2

    Saiki sami baho ki saka zogale kisaka kanwa kadan ki juya shi sosai saiki saka tsakin kisaka nikakken tarugu da albasa tare da kayan dan dano saiki juye acikin buhu

  3. 3

    Saiki daura tukunyanki akan wuta kisaka ruwa dai dai ki saka marfin tukun ya acikin tukunyan in ruwan ya tafasa saiki dakko buhun ki ki saka aciki ki rufe da marfin tukunya ki barshi xuwa ya nuna

  4. 4

    Saiki sauke ki saka karago da mangydabda yankekken albasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes