Kunun tsamiya

Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
Umarnin dafa abinci
- 1
Na jika tsamiya a kofi, nadora ruwa a tukunya ya tafasa na dama garin kunu da ruwan tsamiya daidai na juye ruwan zafin cikin kullun na rufe ma 30sec sai a bude a motsa kara ruwan tsamiya sai asa sugar 🤤
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya ya samo asaline tun tale tale, wato tun daga iyaye da kakanin mu. Kunun tsamiya kunu ce ta kasar hausa. #RamadanFirdausi Ahmad
-
-
-
-
-
-
Kunun tsamiya
Nayi wannan kunun saboda maigidana yana son kunun tsamiya musamman a wannan watan mai albarka#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
-
Kunun tsamiya
Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka Asma'u Muhammad -
-
Kunun tsaya Miya Mai gudaji
Ina karama Mamana tana yawan Yi farko ban gane yanda takeyi yayi gudaji ba sai wata rana na tambayeta shine ta koya min. Yar Mama -
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya yana da matukar dadi musamman a wannan yanayi na zafi da ba'a iya cin abinci sosai. Mrs Maimuna Liman -
-
-
-
-
-
-
-
-
Kunun gyada
Kunun gyada kowa da yanda yakeyin nasa kuma kala daban daban. Nidai ganawa yayi dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
Kunun mordom
#FPPC Wannan kunu yanada dadi sosai kuma a kasarmu na borno yanada daraja sosai sbd kowa yana sonshi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15636210
sharhai (8)