Umarnin dafa abinci
- 1
Kizuba Wake a blender sai kicekata da ruwa, ki rinka kunawa ahankale zakiga yafi ta, sai ki wanke ki cire dasar.
- 2
Ki Sami mazu ki zuba, ki gara kayan miyar ki kizuba aciki. kizuba a blender kini ka.
- 3
Kidura Mai a huta kiyanka albasa, sai kizuba Magi aciki wakan ki, kisami ludayi kibuga sosai. Sai Kirin kazubawa acikin Mai, idan yayi kiyuya sai kibarshi yayi ja, kikwa shi. Zaki iya ci da, tea da 🍞 ko koko.
- 4
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Alala😋
Ban cika son alala ba, amma da iyali nah naga suna son shi nakan musu don suji dadie hakan yasa harna koyi chin ta sosai🤗sun fi sha'awan ta da man jaa sai kuma akayi rashin sa'a inda muke babu shi, sai nake mana ita da yar sauce don jin dadin cin ta, saboda yawan chin farin mai bashi da kyau ga lafiyan jiki, tunda ita alala abu ce mai kyau ga jiki gara ka hada ta da abinda zai qara lafiya.😜#Alalacontest Ummu Sulaymah -
-
-
-
-
Dankalin Hausa da miyar tankwa
Dankalin Hausa na da dadi ga saukin sarrafawa ana iya ci da yaji ko miya, ana iya soyawa ko a dafa Gumel -
-
-
-
-
Kosai
Kosai Yana da dadi sosai musamman inda kunu Kuma da safe ko lokacin Buda baki Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15678418
sharhai