Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na Dora Mai a wuta da yayi zafi na yi greting kanyaiyana na zuba
- 2
Saida ya soyu na tsaida ruwan sannan nakawo spices na zuba nabari ya tafasa sai na wanke shinkafa na zuba Saida ta dauko dahuwa
- 3
Na zuba dankalina da green beans nabari ta turaru shikenan
- 4
Sai na yanka salat na zuba a gefe da tumatur saina yi nayi sos nazuba a gefe shikenan sai ci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jallop rice
Wannan jallop din tayi matukar dadi #hug @ jaafar,@sms kitchen,@yar mama Safiyya sabo abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16237994
sharhai