Jallop din shinkafa da wake me alayyaho

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Inason shinkafa gsky bana gajiya d ita na sarrafata duk yadda nake so

Jallop din shinkafa da wake me alayyaho

Inason shinkafa gsky bana gajiya d ita na sarrafata duk yadda nake so

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Attaruhu da tattase
  4. Alayyaho
  5. Albasa
  6. Kayan kamshi
  7. Kayan dandano
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka daura tukunya a wuta kasa mai da albasa in albasar tayi laushi kafin ta kone sae ka kawo jajjagen attaruhu da tattase da kayan kamshi ka zuba

  2. 2

    In sun Dan soyu ka kawo ruwa ka zuba kasa kayan dandano sae ka kawo wake da ka gyara ka wanke kazuba

  3. 3

    Sae karufe tukunyar ya dahu in waken yyi laushi kafin y gama dahuwa see a wanke shinkafar ka zuba ka barta ta dahu

  4. 4

    Inta nuna ruwan ta y tsotse sae ka kawo alayyaho da albasa da ka wanke ka gyara kazuba kabashi kmr minti 5 ya turara shikenn sae ka sauke abinci y kammala

  5. 5

    Sae aci ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_36044083 Kai kaga kayan dadi Amma kin min Rowan abincin duk kin rufe min da sunan kiw

Similar Recipes