Soyayyen dankalin hausa da sauce

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Inajin dadinsa sosai in de nasoya na masa Yar sauce se muci nida iyalina

Soyayyen dankalin hausa da sauce

Inajin dadinsa sosai in de nasoya na masa Yar sauce se muci nida iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Mai
  3. Salt kadan
  4. Attaruhu
  5. Tattasai
  6. Tumatur kadan
  7. Albasa
  8. Kayan kamshi
  9. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki fere dankalin ki yanka yanda kike son shi sai ki wanke ki barbada salt kadan in Mai da kika daura a wuta yyi zafi sai ki zuba inya soyu seki juya dayan gefen hk har ki gama

  2. 2

    Shikenn sae ki ajiye a gefe

  3. 3

    Sauce din Kuma kisa mai kadan a kasko kisa albasa in ta fara laushi see ki kawo jajjagen attaruhu da tattase kixuba kisa kayan kamshi da na dandano ki juya sosai inya fara soyuwa ki kawo albasa yankakkiya ki xuba ki juya intayi laushi see ki sauke

  4. 4

    Shikenn aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

Similar Recipes