Awara

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Rayuwar makaranta dadi wlh🤣💃🥰 abubuwa dayawa zakayi a mkrnta amma a gida bazakayi ba I love school life wlh🤣😂💃, wato da yarona yaga ina yin wannan abu sai cewa yayi "laaa mommy yau kuma irin abun mu kikeyi"😂🤣 kawai n tintsire d dariya wlh yau dai alhamdulillah mun yi nishadi💃😂💃 thanks u cookpad 🥰💃 #oldschool

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Awara soyayyiya
  2. Albasa
  3. Yaji
  4. Leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka awara a leda, kisa albasa da yaji

  2. 2

    Ki dagargaza shi ki kulle

  3. 3

    Saiki bulla ledar aci dadi lpya 🥰💃

  4. 4

    Rayuwar makaranta dadi 🥰💃🥰

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes