Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. wake
  2. tarugu da albasa
  3. kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa waken ki gyara kisa tarugu da albasa ki markada saiki saka kayan dandano ki ququlla su aleda ko a gwangwamaye saiki daura awuta zuwa ya nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes