Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Maggi
  3. Spices
  4. Mai
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kazarki ki wanketa sai kiyi marinading dinta ki barta tsowun 1hrs duk kayan spices da Maggi kinsa aciki sai

  2. 2

    Sai ki dora Mai awuta ki soya wanan kazar dakikayi marineding idan tayi sai ki kwashe kisa yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes