Kayan aiki

  1. Nama
  2. Mai
  3. Maggi da gishiri
  4. Thyme,curry tandoori mix,cent leaf
  5. Ginger da garlic

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada duk kayan da na lissafo a sama se kisa mai ki jujjuya kishafa a jikin naman ki se ki barshi tsawon awa daya ko biyu se ki gasa a oven😋 idan ya gasu sekeyi sauce da albasa attarugu da green paper se kisa naman aciki ki jujjuya😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes