Tura

Kayan aiki

40 minutes
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa 3 kofi
  2. Sikari
  3. Gishiri
  4. Baqar hoda (baqar hoda)1
  5. Yeast qaramin cokali1

Umarnin dafa abinci

40 minutes
  1. 1

    Da farko za’a tsince shinkafa a cire duk wani datti da tsakuwa se a wanke a jiqa na tsamin awanni 2 zuwa sama.

  2. 2

    Sai markada a inji, sai a raba qullin gida 2, sai a zuba tafasha shshen ruwa akan kashi daya a barshi ya kauri, sai a hade shi da wanda ba’a da masa ruwan zafi ba.

  3. 3

    A juya a gauraya da kyau sai a zuba yeast qaramin cokali 1 a gauraya a rufe shi na minti 30 i sama idan ya tashi sai a zuba sikari dede buqata da gishiri da baqar hoda.

  4. 4

    A gauraya a juya da kyau sai a fara diba Ana zuba wa a kasko da wuta qasa qasa sai a rufe da marfin har sai yayi buli buli ya kumburo sai a cire ba tare da an juya ba.

  5. 5

    Aci gaba da yin hakan har sai qullin ya qare sai a kashe aci. Za’a iya ci da sikari, jar miya, miyar taushe ko farfesu. Aci dadi lafiya…😋😋😋

  6. 6

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

Similar Recipes