Moimoi (alale)
Zaa Iya dafa eggs Asa ciki kafin a dafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika wake tsawon 10-15 mints saiki zuba cikin blender kiyi blender na rabin minutes saiki kashe ki juye cikin bowl ki wankeshi sosai ki tabbatar babu bawon waken saiki mayar cikin blender kisa attaruhu, tafarnuwa, albasa saiki nika bayan yayi laushi saiki juya ki zuba ruwan dumi ki juya sosai saiki zuba manja & man gyada, kisa curry, ajino moto, salt kiyi mix saiki shafe manja cikin bowl da zakiyi amfani dashi koki kulla a leda ki dafa shikenan.
- 2
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Alale
#alalecontest alele nada matukar dadi kuma tana da kyau a jikin dan adam, saboda wake yana daga cin abinci masu gina jiki. Kuma duka kayan hadinta suna da muhimmaci, ana iya ci alale a kowane lokaci, zaa iya karin kumallo da ita, zaa iya cinta da rana a matsayi abinci rana ko kuma dadare. Ina matukar son alale saboda zaka iya sarafashi ta hanya dayawa. Phardeeler -
-
-
-
-
-
Farar alale da miya
#alalecontest farar alale tasamo asali ne daga yarbawa suna kiranta Ekuru, zaa iya cita da kowace irin miya, ina makukar son kayan lambu shiyasa nayi tawa da miyar kayan lambu Phardeeler -
-
-
-
Alale
#moon alale nadaga cikin abincin da nake so sosai. Sai dai tunda nake yi ban taba gwada yin na kofi irin haka ba. Ya yi kyau sosai kuma sannan ya yi dandano mai dadi. Ku gwada wannan recipe din nawa za ku gode min. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alale
Duk d alale takasance cikin jerin abincikan d banda mu dasu ba, innaganta inci inbanganta b ban fiye tunawa d ita ba amma wannan tayi min dadi sosai d sosai Taste De Excellent -
-
-
-
-
Miyar wake
Na dafa ne ma iyali na, kuma nayi amfani da zogala maimakon alayahu#Mukomakitchen ZeeBDeen -
Alala
Inaso Alale sosai, amfanin sa kanwa a cikin kullin alala Yana Hana ciwon ciki, wasu in sunci wake Yana sasu ciwon ciki, sannan ya nasashi yai kyauseeyamas Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15839816
sharhai (7)