Chachchaga (shinkafan tudu)

Zainab Adamu @mashema
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki daura tukunyar ki akan wuta kisa ruwa dadai da wake
- 2
Idan ya tafaso sai ki wanke geron ki zuba
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Chachchanga
#womensmonth#gargajiyaWannan abincin yafi dadin ci da mutane dayawa anaci Ana nishadiI really miss you ma pple AUNTYNA,MY LOVELY SIS , LOVELY MOM,MY LOVELY BROTHERsnaso kuna kusa muci abincin Nan tare😭😭More especially my lovely sis she's inlove with these kind of food HAJJA-ZEE Kitchen -
-
-
Fura hadin gida
#Sahurrecipecontest# a gaskiya ina son fura da nono musamman lokacin SAHUR,shiyasa na yanke shawarar hadawa da kaina,kuma tayi tauri da dadi sosai Salwise's Kitchen -
Caccanga (gero da wake)
Wannan abncin muna yinsa ne a da can baya lkcn muna yara mukanyi shi as abncin gayya idan zaayi biki ko suna a gidanku sai ka sayi cingam ka Kai gidan kawayenka ranar taro kowa zata zo da kwanonta da kudi in ta bada kudin gayya sai a zuba Mata nata.sweet old memories #oldschoolHafsatmudi
-
Kamun yara
Wannan kamun nada matukara amfani ga yara musamman kanana kuma ga kara lafiya sannan kuma duk kayan da akayi amfani da su na mu na gida ne. ummusabeer -
-
-
Kunun tsaki
#sugarfree..Yana da dadi sosai hardae idan ansaka madara😋 sannan ga qosai... Khadija Habibie -
-
-
-
-
-
-
-
-
Kunun gero
Wannan kunun geron na musamman ne nakan yiwa mijina da Ni da yarana musha da safe, mijina nasonshi sosai shiyasa nake Masa Koda yaushe, Kuma yanasa lafiya da kuzari ajiki, nakan yi gumba Mai yawa NASA a fridge duk lokacinda ya bukaata sai na dama mishi😍 Ummu_Zara -
Gasarar koko
Ina matukar son koko shiyasa a koda yaushe bana rabuwa da yin gasara khamz pastries _n _more -
Biskin Gero
Girki me dadi da health benefits sosai. Aunty @jamitunau ta tuna mana da ragowar geron azumi semu dauko Don mu sarrafa shi ta hanyoyi da dama. Nidai ga biski khamz pastries _n _more -
-
-
-
Gumba
Gumba nada matuqar Dadi ga gyaran jiki, ga qarin lahiya. Nida iyalina muna Jin dadin Shanta Kuma tana samu nidhadi. Walies Cuisine -
Handmade Fura😋❤️
Fura is a local local food made from millet,originated from the Fulanis and the Hausa people,it is taken with nono(kindirmo/cow milk) or yoghurt 𝑺𝒂𝒓𝒂𝒕𝒖 𝑩𝒂𝒔𝒉𝒆𝒆𝒓
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15879565
sharhai (6)