Kunun kwamande

Amina Muktar @neeneeyerht
Umarnin dafa abinci
- 1
Gero zaa samu sai a surhe shi a cire baya nai mai dussa sai a wanke idan aka wanke sai a niko shi bayan hakanan sai tankade kafin a niko zaa dibi gurori a aje gehe bayan angama nikar sai a hade su tare da wanda aka aje can sai a kwaba a ruhe sai da sahe sannan sai a aza ruwan zahi idan sun tahwasa sai a dibo gunbar dai dai yadda zata isheka ka dama shikenan sai sha
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Kunun tsaki
#sugarfree..Yana da dadi sosai hardae idan ansaka madara😋 sannan ga qosai... Khadija Habibie -
-
-
-
-
-
Kunun gero
Wannan kunun geron na musamman ne nakan yiwa mijina da Ni da yarana musha da safe, mijina nasonshi sosai shiyasa nake Masa Koda yaushe, Kuma yanasa lafiya da kuzari ajiki, nakan yi gumba Mai yawa NASA a fridge duk lokacinda ya bukaata sai na dama mishi😍 Ummu_Zara -
-
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya ya samo asaline tun tale tale, wato tun daga iyaye da kakanin mu. Kunun tsamiya kunu ce ta kasar hausa. #RamadanFirdausi Ahmad
-
-
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya yana da matukar dadi musamman a wannan yanayi na zafi da ba'a iya cin abinci sosai. Mrs Maimuna Liman -
Kunun haki
Wannan kunun ana yin shine domin wainda suka haihu yana taemaka musu sosae wurin kawowar mamansu hakama konwadda bata haihu b zata iya sha in tana raayi. hafsat wasagu -
-
-
-
Kunun tsamiya
Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka Asma'u Muhammad -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Kunun mordom
#FPPC Wannan kunu yanada dadi sosai kuma a kasarmu na borno yanada daraja sosai sbd kowa yana sonshi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15549167
sharhai