Kayan aiki

  1. Gandan kai da qafan saniya
  2. Tafarnuwa
  3. Spices
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Tattasai
  7. Seasonings

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kai da qafa da ruwan zafi ki tabbatar kin fitarda dottin jiki

  2. 2

    Ki daura a wuta da issashen ruwa ya dafu in ya kusa nuna sai ki zuwa jajjagenki da spices da seasoning dinki

  3. 3

    In Yayi miki ki sauke shikenan

  4. 4

    Note: in bakya so Yayi danqo zaki iya zubarda ruwan tafashen.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mommazarah
Mommazarah @Mommazarah1
rannar

Similar Recipes