Kayan aiki

20min
3 yawan abinchi
  1. Tsamiya #100
  2. 1/2 cupSugar
  3. Flavour
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Ki wanke tsamiyar ki SA ruwa a tukunya da tsamiyar ki tafasa in ya tafasa se ki tache

  2. 2

    In kin tashe se kisa sugar ki flavour da kankara

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes