Tura

Kayan aiki

  1. shinkafan tuwo
  2. yeast
  3. suger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika shinka fan tuwonki yayi kaman 4hours saiki data 1 bisa hudun ta saiki juye akan danyen sai akai miki markade

  2. 2

    Bayan andawou dashi saiki saka yeast da suger ki saka arana zuwa ya tashi

  3. 3

    Saiki daura pan dinki akan wuta ki shafa masa mai saiki saka kullinki saiki rufe da faifayi zuwa ya nuna

  4. 4

    Inki a so yayi hujihuji saiki saka wake kaman guda biyar acikin shinkafan sai amarkado tare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes