Tura

Kayan aiki

  1. Kamun gero
  2. Ruwa
  3. Tomatoes
  4. Tattasai
  5. Yaji
  6. Manja
  7. Maggi
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko uwar gida zaki samu kamun ki. sai ki daura ruwa a tukunya ya tafasa idan y tafasa sai ki dauko kamun ki sai ki jujuya shi da kyau sai ki fara sakawa a cikin wannan ruwan daya tafasa kina jujuya shi har sai yayi kaure sosai.kita jujuya shi har sai ya nuna sai ki sauke shi.

  2. 2

    Sai ki yanyanka su albasa, tattasai, tomatoes kanana

  3. 3

    Sai ki soya manjan ki

  4. 4

    Sai ki dauko Dan malelen ki. Ki saka a trey ki saka Maggi, yaji, manja sai ki saka su albasa, tattasai da tomatoes

  5. 5

    Shikenan enjoy 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jidda Kitchen
Jidda Kitchen @Chef_jidda
rannar

Similar Recipes