Miyar alayyahu

Maryam Sani @Maryamsfada
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Ina yanka alayyahu na in wanke tas in tsane shi
- 2
Sai in yi jajjagen tarugu tumatur albasa tattasai in aje gefe
- 3
In tafasa nama in aje da ruwan in yi kul-kulen kuli da wake kadan da tafarnuwa,citta,diyan miya da bakin yaji
- 4
Sai in Dora mañja na da mai yayi zafi Sai in zuba jajjage in soya in ya soyu Sai in zuba kul-kule na in cigaba da soyawa
- 5
In ya soyu Sai in zuba ruwan tafashe in basu isa ba in kara ruwa in zuba nama da dandano
- 6
In ya dahu Sai in zuba alayyahu na
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Faten wake da alayyahu
Wannan girkin yana da matukar kara lafia ga jiki,kuma yana da matukar amfani musamman ga masu juna biyu ,kuma yana kara jini ga marasa shi. Hauwa'u Aliyu Danyaya -
-
-
Faten wake d alayyahu
Faten wake yanada dadi sosai haddai inkin hadashi da alayyahu # gargajiya Asma'u Muhammad -
-
Tsire
Tsire tsohon abinci ne na tande tande da makulashe akasar Hausa musamman arewacin Nigeria... Yanada dadi sosai da amfanu ajikin Dan Adam,musamman idan yaji su albasa,tumatir..baking daga kasashen wake suna sanshi sosai...abinci be da ake samo a ko ina acikin garin kano....#NAMANSALLAH Khabs kitchen -
-
-
-
-
-
Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Shinkafa da wake tareda sauce din alayyahu
#garaugaraucontest. Ina matukar son shinkafa da wake musamman da kananen wake tareda ganye na alayyahu ko kuma zogale yanada matukar dadi sosai. Iyalinama suna songs sosai Samira Abubakar -
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar wake
#gargajiya#Abinci ne na gargajiya munyi shine da abokanan mu na cookpad hausa Hannatu Nura Gwadabe -
Miyar Alayyahu
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
Shinkafa mai alayyahu
Mamana tanason dafadukan shinkafa mai manja da alaiyahu da kifi saboda haka nayi mata domin taji dadi. Meenat Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15941718
sharhai (4)