Kayan aiki

1 hour
5 people
  1. Wake Kofi 2 da rabi
  2. Albasa, tattasai, tarugu
  3. Maggi, curry
  4. Tafarnuwa, mangyada
  5. Gishiri

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Zaki surfa wakenki ki wanke ki gyara sosai, aiki gyara tattasai, albasa, tarugu da tafarnuwa, saiki sa a bender, kisa Maggi, tafarnuwa, gishiri

  2. 2

    Saiki Nika inya niku saiki juye a roba, kisa mangyada da albasa da kika yanka, kisa curry, saiki juya sosai, ki daura a Leda, saiki dafa

  3. 3

    Yadda nayi sauce kuwa Zaki yanka sausage dinki kanana, kisa Mai a pan kisa sausage din, saiki ki soya shi, kisa albasa, tattasai da tarugu, Maggi, curry saiki barshi ya soyu shikenan.

  4. 4

    So ga alelenmu Nan, enjoy

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes