Taliya da miyan stew

Oummu Na'im @cook_27784569
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura ruwa atukunya in ya tafasa saiki zuba gishiri kadan saiki saka taliyanki ki rufe zuwa ya nuna saiki sauke ki tsane shi a matsami saiki saka a plate ki zuba miyanki
- 2
I will post the stew recipe insha Allah
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Doya da taliya
nayi wannan girkin ne saboda yarana guda biyu wannan yace doya yakeso wannan yace taliya yake so shiyasa na hada kowa yaci abunda yakeso 😅😂😅 Mrs Mubarak -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15973816
sharhai (6)