Banana Pancake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutane 3 yawan abinchi
  1. Flour(2milk cup)
  2. Vanilla(1tsp)
  3. Butter(2tsp)
  4. Veg oil(2tsp)
  5. Salt(1/4tsp)
  6. Sugar(2tsp)
  7. 2Bananas(mashed)
  8. 1 cupof milk(cooking milk)
  9. 1egg
  10. Baking powder (2tsp)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada flour, sugar baking powder,gishiri a guri daya

  2. 2

    Sai ki dakko ayabar(mashed) ki saka Madara,vanilla,melted butter, veg oil Shima ki hade

  3. 3

    Sai ki zuba flour a cikin damin ayabar kita damawa har ya hade,zaki iya saka ruwa idan yayi kauri dayawa

  4. 4

    Sai ki shafa butter a kasko,kina zuba kullun idan yayi zafi,ki barshi ya yi golden brown sai ki juya dayan gefen

  5. 5

    Bayan kin gma zaki iya amfani da sliced banana da syrup for ganishing.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
_aisuph
_aisuph @aisuph
rannar
Nigeria
I love cooking because it is a state of flavors,balanced and blends of sweetness 😋.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes