Kayan aiki

1hr 30min
  1. 2Shinkafa Kofi
  2. 1Kwallen kabeji babbar
  3. Kayan miya wadatacce
  4. 750 gNama
  5. 3Albasa
  6. 5Karas
  7. Sinadaran dandano yadda kakeso
  8. 5Soy sauce cokali

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Ga kayanda zanyi amfani dasunan na tanada

  2. 2

    Na dafa shinkafata sama sama, na tsaneta, nakawo soy sauce nazuba aciki, nakawo sinadaran dandano nasa aciki.

  3. 3

    Nakawo, karas, albasa, da nama nazuba acikin shinkafar na motse komi ya hadu acikin shinkafar

  4. 4

    Nafasa kwai na kada na zuba acikin shinkafar, nakawo miyata Dana Riga na soya, na rabata Kashi biyu, na kawo rabin naxuba aciki.

  5. 5

    Na motse komi da komi, nakawo mangyada kadan nazuba aciki, nakawo bawon kabejina dana Riga na bare,

  6. 6

    Amma Saida nadan saka kabejin acikin ruwan zafi yadanyi taushi, nakawo hadin shinkafata Ina xubawa cikin kabejin Ina dunkulawa

  7. 7

    Dana gama na rufe tukunyar nabarshi harya dahu, da yayi nakwashe kamar haka.

  8. 8

    Sauran Rabin miyar Dana ajiye nakara mata ruwa na dora akan wuta, na dauko dunkulen kabejin Ina tsomawa acikin miyan,

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes