Macaroni a sauce din nama

Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine) @cook_16558221
Bauchi

Hmmmm yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 35mintuna
5 yawan abinchi
  1. Macaroni dafaffe
  2. Niqaqqen kayan miya
  3. Albasa
  4. tumatur
  5. Niqaqqen nama
  6. man gyada
  7. Maggi
  8. Curry
  9. Soy sauce
  10. Ruwa

Umarnin dafa abinci

Minti 35mintuna
  1. 1

    Farko na zuba mai a tukunyan suya bayan yayi zafi na zuba yankakken albasa na soya, sai na zuba niqaqqen kayan miya, na soya shi ya soyu sai na zuba maggi na sauqe na ajiye a gefe

  2. 2

    Nasake zuba mai a tukunyan soya na zuba albasa sai na zuba niqaqqen nama

  3. 3

    Na dafa shi ya dahu sai na juye akan soyayyen kayan miyan da na soya a farko

  4. 4

    Na zuba ruwa da kayan qanshi,na zuba Koren wake da karas na rufe na bar shi ya nuna

  5. 5

    Na sake daura mai da albasa a wuta na zuba yankakken tumatur na soya shi ya soyu

  6. 6

    Na zuba dafaffen macaroni a sanwa na na gauraya shi sai na zuba soyayyen tumatur dina na motsa shi sosai

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes