Kayan aiki

  1. Cabbage
  2. Carrot
  3. Pineapple
  4. Sugar ko zuma
  5. Maggi
  6. Black papper
  7. Cucumber
  8. Mayonnaise
  9. tAlbasa
  10. Tomates

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka cabbage dinki Siri Siri ki wanke sosai sai ki tsaneshi.
    Ki gyara pine apple ki cire wajen bakin jikinta da wurin taurin sai ki yanka ta qanana

  2. 2

    Sai kiyi greating din carrot ki yanka cucumber gqanan kisa albasa da tomatir sai ki hada su waje daya da sauran kayan sai kisa Maggi da Zuma ko sugar sai kisa mayonnaise ki sa black papper ki juya sosai sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes