Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kufi biyu
  2. Ruwa kufi biyu
  3. Yeast cokali daya karami
  4. Gishiri kadan
  5. Sugar cokali daya karami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade gaba daya kayan hadin guri daya sai ki kwaba kar yayi ruwa kuma karyayi tauri, sai ki barshi yayi kamar minti talatin.

  2. 2

    Zaki dakko kasko sai ki daura akan wuta, sai ki sami kanwa ki jiga da ruwa sai ki yayyafa ruwan kanwar acikin kaskon sai ki dakko kullun ki diba da hannun ki sai ki zuba acikin kasko sai ki rufe ki rage wuta idan yayi kamar minti hudu sai ki bude ki juya shima idan yayi kamar minti biyu sai ki cire kisa wata haka zakiyitayi har ki gama, shikkenan kin gaba gurasarki zaki iya ci da miya koda kuli.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes