Tura

Kayan aiki

1hr
  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Letus
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Coconba karot
  7. Cream salad
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko dai nadora ruwa suntafasa sai nawane wake nasa nabarshi ya tafasa sosai San Nan nawanke shinkafa nazuba itama ta tausa San Nan nawanke nasa gishiri nabarshi yadahu

  2. 2

    Nawanke latas dina da sauran Kaya na yanka nagoga karas masoya maida albasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

Similar Recipes