Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupFulawa
  2. Yeast 1teaspoon
  3. 1/2 cupSugar
  4. Butter 2tablespoon
  5. 1/2Kwai
  6. Baking powder ½teaspoon
  7. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara kwaba yeast dinki da sugar baking powder gishiri kadan da ruwan dumi kibarshi yatashi

  2. 2

    Bayan yatashi sai kisaka Fulawa butter kwai ki kwaba har sai yayi laushi sosai sai kirufe kisakashi a rana yatashi

  3. 3

    Bayan yatashi sai ki murzashi yayi fadi ki fidda Shape

  4. 4

    Sai koma sakashi a rana yatashi inya tashi sai ki dora manki a wuta kifara soyawa kuma baa saka mishi wuta sosai

  5. 5

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes