Wainar Awara

Hygienic Snacks and Spices kn
Hygienic Snacks and Spices kn @FatimaUmarAhmad

#CDF

ku gwada wannan wainar akwar dan karan dadi

Wainar Awara

#CDF

ku gwada wannan wainar akwar dan karan dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna 30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Awara yanka matsakaita guda 5
  2. 3Kwai guda
  3. Albasa matsakaiciya guda 1
  4. ,lawashi guda 3,
  5. Attaruhu guda 3
  6. Sai tafarnuwa guda 1 karama
  7. me dandano guda biyu,
  8. sai man suya

Umarnin dafa abinci

mintuna 30mintuna
  1. 1

    Da farko na samu mazubi na mai tsafta na zuba awara ta na dagargazata sannan na nika attaruhu da tafarnuwa

  2. 2

    Na yanka albasa na yanka lawashi saina zuba akan wannan awarar,na zuba maidandano sai na juyasu suka hade jikin su,

  3. 3

    Sannan na dakko kwai na fasa shi na zuba shi akan wannan hadin awara na juya su,s

  4. 4

    Na zuba daya rabin shima na soya kamar yanda ake suyar wainar kwai shikenan na gama wainar awara

  5. 5

    Sai na dakko kasko na dora shi kan wuta ya dau zafi saina zuba mai kadan sannan na raba hadin awara ta na zuba rabi na fara soyawa daya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hygienic Snacks and Spices kn
rannar
I love cooking and making snacks
Kara karantawa

Similar Recipes