Vanilla cup cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
mutane uku
  1. 1Butter guda daya
  2. Sugar kofi daya
  3. Flavour 1tps
  4. Baking powder 1tps
  5. 6Egg guda biyar
  6. 3Fulawa kofi biyu
  7. 1Madara rabin kup

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaa hada butter da sugar da flavour ayita juyawa har sai yayi haske ya tashi

  2. 2

    Sai a saka akwai ayita juyawa kamar minti 5 hardai ya hade jikinshi

  3. 3

    Sai azo a kawo fulawa a tankadeta a hada da baking powder a zuba a juya

  4. 4

    Sai a saka madara,madarar ta gari ce zaa jikata

  5. 5

    Sai a zo akawo baking pan a saka takardar cupcake

  6. 6

    Sai a zuba a ciki kamar 1/3 haka sai a saka a cikin oven a barshi ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Mukhtar
Halima Mukhtar @leemerh
rannar

sharhai

Similar Recipes