Cincin me fanta

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum 20 yawan
  1. 8Filawa kopi
  2. 2Kwai guda
  3. Sugar kopi daya
  4. Mangyada kwalba daya na suya
  5. Bota simas 250g guda 1
  6. Gishiri karamin cokali daya
  7. Baking powder babban cokali daya
  8. Fanta 60cl guda daya

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko ki tankade filawa sai ki hada da baking powder da sugar da gishiri

  2. 2

    Ki gauraya sosai sai ko kawo botanki ki murje shi a cikin hadin filawar

  3. 3

    Sai ki fasa kwai kisa ki kawo fanta ki juye ki kwaba dashi

  4. 4

    Ki kwashe sai ki kawo yankakken cincin dn ki zuba kadan in kin saka da yawa zai faffashe

  5. 5

    In ya soyu sai a kwashe a saka a matsami ya tsane shikenan aci dadi lapia.

  6. 6

    Sai ki samu almakashi kina ki yanki kadan ki murzashi da hannunki yayi tsayi sai ki yayyaka su madaidaita

  7. 7

    Sai ki zuba mangyada a abn suya ki dora a wuta ki yanka albasa ta soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

sharhai

Similar Recipes