Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 3 cupsof Flour
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. 2teaspoon of Baking powder
  5. Yeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a samu dan bowl a tankade flour aciki se a zuba yeast da baking powder da ruwa akwaba

  2. 2

    In an kwaba se abarshi asa leda asa a rana yayi like 30mint yatashi sose

  3. 3

    Inyatashi se a dauko azuba mai a akwanon suya a soyashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
browny
browny @brownyskitchen
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes