Sweet melon basket

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#Kidsdelight, inason nayima yarana Wani Abu daban saboda children's day, narasa abun da zanyi sai wannan idea yaxo Mani.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

30 mins
6 servings
  1. 3Sweet melon
  2. 4Apple
  3. Grapes pack 1
  4. Condensed milk or peak na ruwa
  5. Madara gari cokali5

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Za 'a wanke sweet melon, sannan a yankashi gida biyu, acire dattin, a gyara grapes Shima a wanke dakyau

  2. 2

    A yanka apples Shima bancin an wanke da veniger, sai akawo axuba aciki, ahada Madaran wuri Daya, sai'a xuba aciki.

  3. 3

    Akawo cokali asha, idan aka gama sai Kuma a cinye basket din, wannan kawaii zakaji yacika Maka ciki.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes