Limun kwakwa da mangoro

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

zafi sai da dan abu mai sanyi

Limun kwakwa da mangoro

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

zafi sai da dan abu mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2mango
  2. 1kwallon kwakwa
  3. Ckl 1 Madara
  4. Sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare bayan mangoro ki yankashi kana na saiki markada

  2. 2

    Shima kwakwa zaki gorza bayanshi sai ki gurza farin ki markada shi sai kisasu a firigi suyi sanyi ko asaka kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes