Kayan aiki

45mnt
2 yawan abinchi
  1. Kifi 1
  2. Man gyada
  3. Maggi 4
  4. Spices
  5. Tattasai 5
  6. Attarugu 3
  7. Ghiri

Umarnin dafa abinci

45mnt
  1. 1

    Zaki wanke kifin ki Kara a Yanka

  2. 2

    San Nan ki Samu bowl ki zuba jajja gagen attarugu da tattasai da man gyada, maggi,gishiri, spices

  3. 3

    Sekisa shi a oven ko frypan ya gasu for 35-40mnt shikennan yayi

  4. 4

    San Nan ki dauko kifinki ki shafa mishi wan nan hadin spices din

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

AISHA M. AUWAL
AISHA M. AUWAL @4567nana
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes