Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki ɗaura ruwa a wuta kisa Mai kaɗan a ciki ya tafasa

  2. 2

    Zaki sa semo a roba Mai ɗan zurfi sai kiyi talge

  3. 3

    Idan ruwan ya tafasa sai ki zuba akai ki gauraya ya zama cewa ba guda sai ki bari ya Dan dafu.

  4. 4

    In ya dafu sai ki tuƙa ya laushi.

  5. 5

    Sai ki kwashe sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat aliyu
Hafsat aliyu @MrsAliyu
rannar
zaria

Similar Recipes